<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 KORUS
 Ku mazajen Galili, ku tsarkaka
 Don mi ku ke kallo a sama?
 Yadda ku ka tafiyar Yesu a sama
 Haka ne zai sake dawowa.

[V2]
 1) Idan mutane sun ce, &quot;Ga Kristi can !
 Ga Kristi nan, kada mu gaskanta!&quot; (2x)
 Maƙaryatan annabawa za su zo.
 Su ruɗi mutane da yawa, kada ku gaskanta,
 (Karatu: Mat 24: 4-5, 23-28)
 Korus

[V3]
 2) Idan mutane sun ce, &quot;Ga Kristi can !
 Ga Kristi nan, kada mu gaskanta.&quot; (2x)
 Maƙaryatan annabawa za su zo
 Su yi abubuwan al'ajabi, kada ku gaskanta
 Korus

[V4]
 3) Idan mutane sun ce, &quot;Ga Kristi can!
 Ga Kristi nan, kada mu gaskanta&quot; (2x)
 Maƙaryatan annabawa za su zo
 Su ɓadda zaɓaɓɓu da yawa, kada ku gaskanta.
 Korus

[V5]
 4) Idan mutane sun ce, &quot;Ga shi cikin jeji !
 Ga shi lolokai, kada ku gaskanta !&quot;
 Ran da ɗan mutum zai zo
 Duniya duka za ta gan shi, kowa zai gaskanta.
 Korus</lyrics>
<title>Mazajen Galili LW470</title>
<hymn_number>470</hymn_number>
</song>